Tsuntsu (namiji), Tsuntsuwa (mace), Tsuntsaye (jam'i), amma Bahaushe kan yi amfani da kalmar Tsuntsu ne akasari wajen yin ishara da jam'i na kowannen kala na tsintsaye. Tsuntsu na daga rukuni na Dabbobi masu kashin baya wanda ya samo asali daga tsohuwar dabbar nan wato Jegare. Suna da fuka-fukai hakan suna da gashi sannan kuma suna tashi sama. Akasarin tsuntsaye na wannan karnin basu da hakora hakanan kuma sunayin kwai, kuma a sama bisa kan bishiyoyi suke yin rayuwar su. Girman jiki na tsuntsaye ya kama ne daga santimita 5 zuwa muta 2.70.[1]
Akwai nau'ika na tsuntsaye daban-daban a sassan duniya, kama daga manya zuwa kanana.
Wanna teburin ya kawo sunayen tsuntsaye ne da kuma yadda ake furta sunan, dama yadda sun an tsuntsun yake cikin harshen Latanci da kuma sunan sa a kimiyance.[1][2]
Tsuntsu (namiji), Tsuntsuwa (mace), Tsuntsaye (jam'i), amma Bahaushe kan yi amfani da kalmar Tsuntsu ne akasari wajen yin ishara da jam'i na kowannen kala na tsintsaye. Tsuntsu na daga rukuni na Dabbobi masu kashin baya wanda ya samo asali daga tsohuwar dabbar nan wato Jegare. Suna da fuka-fukai hakan suna da gashi sannan kuma suna tashi sama. Akasarin tsuntsaye na wannan karnin basu da hakora hakanan kuma sunayin kwai, kuma a sama bisa kan bishiyoyi suke yin rayuwar su. Girman jiki na tsuntsaye ya kama ne daga santimita 5 zuwa muta 2.70.
Tsuntsu Tsuntsu (Malurus cyaneus) Gashin tsuntsu