Jemage halitta ce dake a cikin nau'ukan halitta na mammals, wasu na zacin jemage amatsayin tsuntsu, amma ba'a dangin tsuntsaye take ba.